Simple spaghetti
Simple spaghetti

Hey everyone, hope you are having an incredible day today. Today, I’m gonna show you how to make a special dish, simple spaghetti. One of my favorites food recipes. This time, I’m gonna make it a bit unique. This is gonna smell and look delicious.

Simple spaghetti is one of the most well liked of recent trending meals in the world. It is easy, it’s quick, it tastes yummy. It is appreciated by millions every day. Simple spaghetti is something which I have loved my entire life. They’re nice and they look fantastic.

To get started with this recipe, we have to prepare a few components. You can cook simple spaghetti using 10 ingredients and 6 steps. Here is how you can achieve that.

The ingredients needed to make Simple spaghetti:
  1. Prepare Taliya da macaroni
  2. Prepare Nama
  3. Make ready Kayan miya
  4. Make ready Cabbage
  5. Make ready Cucumber
  6. Take Carrot
  7. Make ready Mayonnaise
  8. Prepare Citta,masoro,maggi,gishiri,onga, tumeric,tafarnuwa,curry etc
  9. Take Albasa
  10. Take Pies
Steps to make Simple spaghetti:
  1. Hadin cabbage..ki wanke duka kanyan hadin da ruwan kal ko gishiri sae kitsane su sae ki yanka cabbage da cucumber dinki Siri siri ki goga carrot dinki saeki hada su cikin babban mazubi kisa cokali ki zuba mayonnaise kar yayi yawa sae ki juya da fork (xaki iya barbada sugar ki zuwa) sae ki rufe ki ajiye
  2. Sae taliyarki Da farko xaki wanke danyen namanki a tukunya sae ki saka kayan kamshinki(citta,masoro,maggi,gishiri,onga, tafarnuwa, tumeric,curry etc)sae ki yanka albasa akae ki xuba ruwa ki rufe y dahu
  3. Bayan naman ya dahu sae ki kashe naman daga cikin ruwan nama ki soya naman
  4. Ki dau ruwan namanki ki daura a wuta ki kara masa ruwa yadda xae dafa Miki taliyar sae ki zuba soyayyen kayan miyarki.ki zuba pies kisa soyayyen nama kisa maggi gishiri(akwae maggi d gishiri a ruwan naman dan haka kadan xakisa in baejiba ki kara)onga tumeric da curry sae ki rufe ya tafasa baa bukatar mai sabida ruwan naman akwae mai
  5. Bayan ya tafasa sae ki karya taliyar da macaroni ki xuba ki juya sossae sbd kar ta chabe ki rufe kina zuwa kina dubawa bayan mintuna
  6. Idan ta dahu Kuma ruwan yyi kasa sossae baa bukatar tazama mae ruwa Kuma baason tazama kandas saeki sauke(da zafin ta ake ci sabida ruwan naman yana daskarewa) ki zuba a plate ki dauko hadin cabbage dinki ki zuba akae 🤤🤤🤤😋

So that’s going to wrap it up with this special food simple spaghetti recipe. Thanks so much for your time. I am confident you will make this at home. There’s gonna be interesting food in home recipes coming up. Don’t forget to save this page in your browser, and share it to your loved ones, friends and colleague. Thanks again for reading. Go on get cooking!